Namenj Dama feat Hamisu Breaker Official Video
>> YOUR LINK HERE: ___ http://youtube.com/watch?v=-37FwMOcA3E
Namenj is a Nigerian Afropop and Afrobeats singer and songwriter from Nigeria. • Download Stream Here: https://empawaafrica.lnk.to/NamenjDama • Stream on Boomplay https://bit.ly/3v1cwmL • Lyrics • Baby Ina kwana • Baby Ina gajiya • Shin kin tashi Lafia • Rabin Raina • Soyayya da Kafiya • Nake miki kin jiya • Tabbas kin iya soyayya • Rabin Raina • Daama Da ke Na fara Haduwa Da Na yi Aure Tuntuni • Zama Dake Akwai Karuwa Hakika ni kina • Burgeni • Daama Da ke Na fara Haduwa Da Na yi Aure Tuntuni • Zama Dake Akwai Karuwa Hakika ni kina • Burgeni • Wayyo • Soyayya Na da dadi • Lobayya Na da dadi • Amma dake Tafi dadi • Wayyo • Soyayya Na Da dadi • Lobayya Na da Dadi • Amma dake tafi dadi • Daama Zaki yarda da duk batunsa Na soyayyane • Kema ki amince Da kuddirinsa Na alhairi ne • Wanda Tasiri ne • A Zuciya ki zaune • Ya Baki zuciya Tai duka kyauta autar ma • Zan so ki bi yarda • Ki gaya masa kin ragi tsada • Ni batun Na jaddada ki gwada Min zaki mutulta. • Ki dakata Kiji yanmata • A yau bikinku muke Fata • Mun shaida kun zama yan gata • Ki tausawa ma sa Raina • Kaunarki Ta kama ni tun farko • Ni fatana ni da ke muyi Karko • Aurenmu Da ni da ke yai karko • Mu haifi yaya ma su Albarka. • Daama Da ke Na fara Haduwa Da Na yi Aure Tuntuni • Zama Dake Akwai Karuwa Hakika ni kina • Burgeni • Daama Da ke Na fara Haduwa Da Na yi Aure Tuntuni • Zama Dake Akwai Karuwa Hakika ni kina • Burgeni • Wayyo • Soyayya Na da dadi • Lobayya Na da dadi • Amma dake Tafi dadi • Wayyo • Soyayya Na Da dadi • Lobayya Na da Dadi • Amma dake tafi dadi • Soyayya dadi • Soyayya dadi • Soyayya dadi • Soyayya dadi • Connect with Namenj • Facebook: / namenj1 • Instagram: / • Twitter: / namenj • Keep up to date here: • http://www.empawaafrica.com/ • / empawaafrica • / empawaafrica • • Watch emPawa 100 Videos Here: https://bit.ly/31hURbD • Watch emPawa Africa Exclusives Here https://bit.ly/2Mypea9 • Watch emPawa Room Here: https://bit.ly/2XEcXFq • Watch emPawa Live Here: https://bit.ly/2XLvj8z • • #Namenj #HamisuBreaker #Dama
#############################
