GIDAN BADAMASI 1 EPISODE 13 Nura DandoloNaburaskaBoshoHadiza GabonMagaji MijinyawaUmma Shehu











>> YOUR LINK HERE: ___ http://youtube.com/watch?v=4P_zC6xlYXw

#Falaludorayi #dorayifilmltd #HausaSeries #Comedy #Sitcom #arewa24channel • #GidanBadamasi #HadizaGabon #adamzango • #falaludorayi #dankwambo • • #GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'in yayi aure da dama a rayuwarsa, inda ya haifi 'ya'ya masu yawan gaske, wasu ma bai San Ina suke ba a halin yanzu. A wannan wasan kwaikwayo an fara Kai ruwa rana ne daga lokacin da Alhaji Badamasi ya kasa cika alkawarin kudin da ya yiwa 'ya'yansa. Yaki ya barke tsakanin marowacin uba da handamammun 'ya'ya • #GidanBadamasi Fim ne na barkwanci mai dauke da nishadantarwa da ilimantarwa akan hakkin hakkin ‘Yaya akan mahaifinsu da hakkin Mahaifa akan ‘YAYANSU, Muhimmancin zumunci, rikon Amana, da kuma ILLAR AURI SAKI. • ta hanyar amfani da gwanayen 'yan wasan barkwanci ta yadda mutum zai yi ta zura idanu yana jiran ganin abin da zai faru a nan gaba. • • Shirin: Nazir Adam Salih • Daukar hoto: Nelcon Nel • Labari: Falalu A. Dorayi • Tsarawa: Nazir Adam Salih • Bada Umarni • Falalu A. Dorayi • Nasiru Ali Koki • Muhammad M.I Sardauna • • #GidanBadamasi 1 • Yan Wasa • Nura Muhammad Dandolo • Magaji Ibrahim Mijinyawa • Hadiza Aliyu Gabon • Sulaiman Yahaya Bosho • Tijjani Abdullahi Asase • Mustapha Badamasi Nabraska • Hajiya Zulai Rigachikum • Ummah Shehu • Hadiza Kabara • Hauwa Garba Yar'auta • Hauwa Waraka • Hauwa Ayawa • Nasiru Horo Danmama • Aminu Mirror Zaria • Ibrahim Yala • Sani Dangwari • #dorayifilms

#############################









New on site
Content Report
Youtor.org / YTube video Downloader © 2025

created by www.youtor.org