TASKAR VOA Yadda Tsofaffi Ke Fama Da Lalular Yanar Ido A Nijar
>> YOUR LINK HERE: ___ http://youtube.com/watch?v=C0puzB-4M28
Shirin Taskar VOA na wannan makon zai fara ne daga Nijar, inda lalurar yanar ido ke ci gaba da kasancewa wata babbar barazana ga lafiyar al’ummar kasar musamman wadanda suka manyanta. Wani rahoto na hukumomin kiwon lafiya a 2021 ya nuna cewa, kashi 45 cikin dari na makafi, sun samu wannan matsalar ce sakamakon lalurar yanar ido da ba ta samu kulawar likitoci ba. Hakan ne ya sa hukumomi ke shirya gangami na musamman na yaki da yanar ido a duk shekara. • Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com • Karin bayani akan Facebook: / voahausa • Karin bayani akan Instagram: / voahausa • Karin bayani akan Twitter: / voahausa • Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit • Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube. Shirye-Shiryenmu sun hada da Taskar VOA da Labarun Mako da Dardumar VOA da Duniyar Amurka da kuma Lafiyarmu. • Sun kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.
#############################
