Namenj Fatana Official Video
>> YOUR LINK HERE: ___ http://youtube.com/watch?v=KDR07VmAq9Q
Download Stream Here: https://empawaafrica.lnk.to/Fatana • Lyrics • Yayin da zuciya ta ganki Fatima ta • Sai kika wanke dukkanIn Al’amarinta • Zanso ki bani Hadin kai a taffiyata • Nazam mijinki keko sai ki zam matata • Allah Ne yasa Mini Kaunarki a zuciya • Ba mai iya cire mini kaunarki a zuciya • Ko da bana iya numfashi a rayuwa • Ba mai iya cire mini kaunarki a zuciya • Fatana Na • rayuwa dake Acikin kauna • Fatana na mutu dake • Fatana Na • kare dake Acikin Kauna na • Fatana Na mutu dake • Inko Hakan ya kasan ce masoyiyata • Zaki zamo sarauniya a zuciyata • Kina fada zauna kawai ki huta • Allah in yabaka ba mai iya Kwata • Allah Ne yasa Mini Kaunarki a zuciya • Ba mai iya cire mini kaunarki a zuciya • Ko da bana iya numfashi a rayuwa • Ba Mai iya cire mini kaunarki a zuciya • Fatana Na • rayuwa dake Acikin kauna • Fatana na mutu dake • Fatana Na • kare dake Acikin Kauna na • Fatana Na mutu dake • Fatana Na • rayuwa dake Acikin kauna • Fatana na mutu dake • Fatana Na • kare dake Acikin Kauna na • Fatana Na mutu dake • Connect with Namenj • Facebook: / namenj1 • Instagram: / namenj • Twitter: / namenj • Keep up to date here: • http://www.empawaafrica.com/ • / empawaafrica • / empawaafrica • • Watch emPawa 100 Videos Here: https://bit.ly/31hURbD • Watch emPawa Africa Exclusives Here https://bit.ly/2Mypea9 • Watch emPawa Room Here: https://bit.ly/2XEcXFq • Watch emPawa Live Here: https://bit.ly/2XLvj8z • • #emPawaAfrica #Namenj #Fatana
#############################
![](http://youtor.org/essay_main.png)