INDA RANKA KADA DAGA EPISODE 20
>> YOUR LINK HERE: ___ http://youtube.com/watch?v=UqJqB8202XI
• INDA RANKA KADA DAGA EPISODE 20 • INDA RANKA Labarine akan wata matar Aure da mijinta ya ke tafiya 'kasashan waje ya barta a gida, rashin zaman mijita a kusa da ita, shi ya jawo mata 'karfin Sha'awar 'Da namiji ya dameta har sai da ta sanar da 'kawarta halin da take ciki ita kuma kawar tata ta bata shawarar kawai a samo mata saurayin da zai ringa biya mata bukataπ • To daga 'karshe ya abin ya kasance?ππ
#############################
