Shin Gaskiya Ne Cin Naman Kwado Yana Kawo Ciwon Ulcer Tambayoyi da Amsa











>> YOUR LINK HERE: ___ http://youtube.com/watch?v=YnlooPn7fL4

Tambayoyi: • 0:05 Shin Mutumin zai iya hada niyyar azumin nafila da kuma niyyar sabawa jikinsa da azumi. • 4:05 Shin Idan mai ciwon sukari, sukarin nashi ya haura 16.7 mmol/L (300 mg/dL) zai iya karya azuminsa.? • 11:19 Babana Yana da ciwon sukari, duk lokacin da aka kai akalla kwanaki 10 ana azumi sai ciwon ya tashi shin ya zaiyi.? • 12:45 Zuwa ga likittan sukari, meyasa wasu lokutan sai naji kamar ana tsikari na da allura a kafafuna.? • 16:20 Shin Masu Ciwon Sukari Zasu Iya Amfani da Sikarin.? • 20:50 Shin Gaskiya Ne Cin Naman Kwado Yana Kawo Ulcer • 22:53 Hukuncin Matar da ana binta azumin shekarar da ta gabata bata rama ba har gashi wannan shekarar ta zo.? • 23:10 Mai ciyarwa zai iya yi lokaci guda ko kuma sai daban daban.? • 23:20 Yadda Ake Koyawa Yara Azumi

#############################









Content Report
Youtor.org / YTube video Downloader © 2025

created by www.youtor.org