Aminu Alan Waka Jamia Gidan ban kashi Official Video
>> YOUR LINK HERE: ___ http://youtube.com/watch?v=jqQWbMyeOKU
jami'a Gidan ban kashi. waka ce mai zaburarwa akan yarda jami'a ta kasance muhallin horarwa a dukkan janibin rayuwa. akwai jajirtattun malamai na gari da kuma kishiyoyinsu. wannan waka fadakarwa ce kuma zaburarwa ce sannan tunasarwa ce ga masu hankali da lura. • Official YouTube Channel of Taskar Alan Waka. • Please SUBSCRIBE! • #TaskarAlanWaka #AlanWaka #AminuAla #TaskarAla #Hausa
#############################
