VOA Hausa Bauchi Drama IBRO











############################# Video Source: www.youtube.com/watch?v=CaGehDlT8rE

Ibron Kaduna da kungiyarsa ta masu wasan kwaikwayo na bada dariya sun burge jama'a da wannan wasa kan yadda cutar kwalara take yaduw ada yadda ake kare ta a lokacin taron da Sashen Hausa na Muryar Amurka ya shirya a Bauchi ranar 23 ga watan Satumba, 2010 a hotel din Zaranda. • Ku Bibiyi Shafin VOA Hausa YouTube: https://bit.ly/3Gcp7en • (ENGLISH:- Popular Hausa comedians, Ibron Kaduna and Aisha Motar Kara, gripped the whole audience with a very powerful drama on how cholera spreads and how to prevent it, during the townhall Meeting on cholera and maternal health organized by VOA Hausa in Bauchi, September 23, 2010. • #najeriya #nigeria #naija #voiceofamerica #voa #voahausa #muryaramurka #hausa #naija #africa #afrika #afirka #bauchi #jiharbauchi #ibro #sashen • - - - • Karin bayani akan VOA Hausa: https://www.voahausa.com • Karin bayani akan Facebook:   / voahausa   • Karin bayani akan Instagram:   / voahausa   • Karin bayani akan Twitter:   / voahausa   • Karin bayani akan Boko Haram: Fuskokin Ta’addanci: https://bit.ly/3ElbQit • - - - - - • Shirye-shiryen Sashen Hausa na Muryam Amurka (VOA) wadanda suka hada da na rediyo, talabijin, shafin yanar gizo da kuma kafafen sada zumunta na Facebook, Instagram, Twitter da YouTube, kan kai ga mutum sama da miliyan 17 da ke bibiyar kafar a kasashen Najeriya, Nijar, Ghana, Kamaru, Chadi, Cote d’Ivoire da Jamhuriyar Benin. Sashen kan gabatar da labarai da dumi-duminsu, da batutuwan da suka shafi fashin baki, siyasa, kimiyya, fasahar zamani, kiwon lafiya, kasuwanci da nishadi tare da hadin gwiwar abokanan hulda na gidajen rediyo da talabijin sama da 100 a wasu yankunan Afirka.

#############################









Content Report
Youtor.org / Youtor.org Torrents YT video Downloader © 2024

created by www.mixer.tube