Tambayoyin Auratayya Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa











############################# Video Source: www.youtube.com/watch?v=vlvpsRQP9ZA

Tambayoyin Auratayya | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa • Tambayoyi • 1. Ya Sheikh Ina iya kokarina wajen ganin na sauke dukkan hakkokin mata ta da Allah ya doramin, Amma ita bata yimin biyayya, shin zan iya daina yimata wasu daga ciki domin ta gyara.? • 2. Gafarta malam shin za a iya yiwa yaran da basu mallaki hankalin kansu aure ba.? • 3. Akaramakallah har yanzu akwai kwarkwara ko babu.? •    • Tambayoyin Auratayya | Sheikh Aminu I...  

#############################









Content Report
Youtor.org / Youtor.org Torrents YT video Downloader © 2024

created by www.mixer.tube